iqna

IQNA

Massoud Nouri
Tehran (IQNA) Masoud Nouri, Wakilin Iran a gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Malaysia, zai gabatar da karatunsa ta yanar gizo a ranar Talata 14 ga watan Yuli daga birnin Makkah a matakin share fagen gasar kur'ani ta kasar Malaysia.
Lambar Labari: 3487509    Ranar Watsawa : 2022/07/05